Tahir fage shahararren tsohon Dan kannywood wood 


Wanda kwanakin baya akaita surutu kansa Saboda yayi rawa da yar cikinsa a gidan gala 

Wannan kuma wani hotone na Tahir fage da muka daukoshi yana yawo a social media cewa wai amaryarsace Wannan 


Karin labarai