DaDumiDuminSa' yadda Haduwar Amarya
Halima Atete Tareda Amarya Aisha Aliyu Tsamiya ta Kasance a Kasar Makka Yanzu Inda Sukai Matukar Farin. Ciki da Hakan.
Masha Allah Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Jama'a Dadi Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakisan Sa Dubada Ganin Yadda Suka Hada Kansu.
Hakan Yasa Jama'a Dadama Suke Masu Fatan Alkairi a Cikin Rayuwar Su Ta Aure Wannan Kenan.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na
Ga Karin wasu labarai
GtophausaNews.Com.



0 Comments