Hamisu breaker Wanda mutane suke ta Zargin shin yayi breaking na zuciyar rakiya

Yaudai gashi ga hadiza Gabon 


Dukda ta tabbata cewa hamisu breaker shine jarumin da yasaka rakiya kuka 


Ammade waka abakin mai Ita tafi dadi


1. Komai yahana breaker auren rakiya?


2. Shin da gaskene Kaine ka yaudari rakiya har tashiga mummunan hali? 

 


3. A soyayyarka da rakiya kayi Mata al, kawarin aure? 


4. Anjiyo wata mata da ake tinanin yar uwar rakiyace tana cewa rakiya itace ta kaika wurin malamai har kasamu daukaka? 

Muhimman tambayoyin da hamisu breaker ya kamata ya amsa