Mashha allah lakuwata illa bill ah
Arewa arewa wani yankine a kasar Nigeria 🇳🇬 wan yake dauke da yawan mutane kuma. Yawancinsu musulmine
Asiyasance kuwa dan arewacin kasar shine da kansa yake kaikansa mahalaka duk saboda masalahar kansa shikadai sayajefa miliyoyin mutane cikin musifa
Wannan takaimuda duksanda akabuga gangarsiyasa sai abiya wasu daga cikinmu kudade suyita tallan dan takara koda kuwa mikiyin wannan yankine
Ko kuma abaka 500 ko1000 dansaida.kuri'arka kodakuwaga mikiyin kane ko al, umar yankinkane saboda bakin jahilci da sonzuci da duhunkai.
Irin wannan matsala ayau muka sake jefa kanmu ciki
Gashi kuma sai munkuma kaiwa shekara takwas 8
Wanda zai mutu ya mutu Wanda zairayu yarayu Wanda wahala Zaisha to
Kodai mugyara kokuma karmugyara.
Mutaragewa
Karin labarai


0 Comments