Kalli fateema Ali nuhu da wani saurayi 

Wanda wasu keganin cewa shine saurayinta dazai aureta

Yarinyar dai haryanzu batakai shekara 18 sha takwasba

Wasu naganin kawai tagaji babanta ta shiga harkar kannywood
Wasu kuma naganin kawai tayi aurenta