All

A wata hira da Ali artwork madagwal yayi da gidan redio freedom ya bayyanawa duniya cewa yabar tafyar kwankwasiya har sai sun gyara halinsu


Yana wannan maganane gameda rusau da gwamnan kano Abba gida gida yakeyi a jihar

Kuma yace talakawa bakin ciki sukewa masu kudi